![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 474 m |
Masarautar Daura jiha ce ta addini, da ta gargajiya a Arewacin Najeriya, har yanzu Sarkin Daura yana sarauta a matsayin sarki na gado, kuma yana kula da fada. [1] Muhammad Bashar ya zama sarki a shekarar alif 1966, yana mulki na tsawon shekaru 41 har zuwa rasuwarsa a shekarar 2007, a ranar 28 ga watan Fabrairun, shekarar 2007, Umar Faruk Umar ya zama Sarkin Daura wanda ya gaji Muhammad Bashar.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search